1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Iraki na neman kwato Falluja daga hannun IS

Gazali Abdou TasawaMay 30, 2016

Da sanyin safiyar wannan Litinin dakarun Iraki tare da goyon bayan takwarorinsu na kasa da kasa suka kutsa garin Falluja a kokarin kwato shi daga hannun mayakan sa kai na IS.

https://p.dw.com/p/1IxCS