RGB
July 23, 2019Talla
Hukumar lafiya ta duniya ta koka da yawaitar sukari a abincin Jarirai, reshen hukumar a jihar Agadez na jamhuriyar Nijar, ya bayyana damuwa game da yawan sikarin da a ke samu ga abincin jarirai kamar Madara ko kunun yaran da a ke sayarwa da sauransu. An gano suna yi wa yaran illa inda wasu ke kibar da ta wuce kima da kuma lalacewar hakora wasu kuma su yi rama mai tsanani.