SiyasaHorst Köhler: Kimar Turai na zubewa a idanun AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala02/20/2017February 20, 2017Tsohon shugaban Jamus Horst Köhler ya ce kimar Turai na zubewa a idanun Afirka saboda kura-kurai na siyasa da aka yi, ya na mai cewa Afirka na kara samun kwarin gwiwa da karfin zuciyar taimakawa kansu da kansu.https://p.dw.com/p/2XuX8Talla