1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Hira kan halin da aka yi hawan Arfa

June 27, 2023

Musulmi sun gudanar da hawan Arfa da ke zama kololuwar aikin hajji cikin yanayi na tsananin zafi. An samu maniyata mafi yawa tun bayan Corona, kamar yadda Sanusi Bature Dawakin Tofa ya bayyana.

https://p.dw.com/p/4T8Cq