1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Himma dai Matasa 11.11.2020

Umar Zahradeen AMA
November 11, 2020

Ina matasan Afirka? Wannan shiri dai naku ne, kuma an kirkiro shi ne da zummar karfafa muku gwiwowinku domin tashi ku nemi abin dogaro da kawunanku, ba tare da jiran aikin gwamnati ko na kamfani ba.

https://p.dw.com/p/3l8mV