1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harkokin kasuwanci sun farfado a Diffa

Gazali Abdou Tasawa AMA(SB)
July 5, 2022

Sannu a hankali harkokin kasuwanci sun fara farfadowa a jihar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar bayan shafe kusan shekaru takwas harkokin tattalin arzikin suka tabarbare a sakamakon rikicin Boko Haram.

https://p.dw.com/p/4Di7i