Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 703/18/2010March 18, 2010Waƙoƙi da fayafayen bidiyo a yanar gizohttps://p.dw.com/p/MW1yTallaShin yaya za ka iya nemo waƙoƙi da fayafayen bidiyo a shafukan yanar gizo? A cikin wannan shiri za a yi ƙarin bayani game da sauraron waƙoƙi da kallon finafinai a internet.