1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jaridun Jamus sun yi sharhi kan hare-haren kyamar baki

Mohammad Nasiru Awal
September 6, 2019

Sake kai hare-haren kyamar baki kan wasu 'yan kasashen Afirka a sassa dabam-daban na Afirka ta Kudu sun mamaye sharhunan jaridun Jamus kan nahiyar Afirka

https://p.dw.com/p/3PBIC