1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Halin da ake ciki a Burkina Faso

Salissou BoukariNovember 14, 2014

Rudani a tsakanin manyan masu fada a ji a kasar Burkina Faso,yayin kuma da wata baraka ta kunno kai tsakanin kungiyoyin fararan hullar a kokarin da ake na samar da sabin shugabannin rikon kwaryar kasar

https://p.dw.com/p/1Dn6x