1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Halin da ake ciki a ayyuakan jinkai a duniya

Al'amin Suleiman/YBAugust 19, 2016

Majalisar Dinkin Duniya ce ta ware ranar sha tara ga watan Agusta domin tunawa da ma'aikatan jinkai, wadanda ke sadaukar da rayuwarsu don taimaka wa mutanen da ke bukatar agaji musamman ‘yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/1Jlwj