1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
RawaAfirka

Hadiza Mangou ta ajiye sana'ar waka

Gazali Abdou Tasawa
March 19, 2021

A Jamhuriyar Nijar, shahararriyar mawakiyar nan ta kasar da aka fi sani da Hadiza Mangu ta sanar da dakatar da yin waka bayan da ta kwashe shekaru sama da 20.

https://p.dw.com/p/3qsOb