1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
CinikiAfirka

Hada-hadar kasuwancin kabewa a Nijar

Gazali Abdou Tasawa USU/SB
January 17, 2022

A Jamhuriyar Nijar a daidai lokacin da kayan lambu ke ci gaba da makare kasuwanni a wannan lokaci na shekara, a yanzu an shiga kakar kabewa, daya daga cikin kayan miya da jama’a suka fi amfani da su.

https://p.dw.com/p/45eeV