1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Girka bataliyar sojin Faransa a Nijar

May 25, 2011

Ƙungiyoyin fara fula na nuna adawa ga ƙasar Faransa akan manufofin da ta ke da su na tsaro a Nijar

https://p.dw.com/p/11O7n
Hoto: DW

ƙungiyoyin farar hula a jamhuri'yar Nijar na nuna rashin jin daɗin su game da abinda suka ƙira yunƙurin da ƙasar Faransa ke yi na neman girka wata bataliyar sojojin ta a ƙasar,Wakilin mu Gazali Abdu Tasawa ya aikomana da ƙairin baiyani.Sannan kuma dangane da wannan batu Abdourahamane Hassane ya yi fira da Kanal Habu Umaru tsofon wakilin ƙasar ta Nijar a cikin kwamitin tsaro na ƙungiyar ECOWAS kana kuma tsohon gwamna jahar Damagarame

A ƙasa za a iya sauraron sautin waɗannan rahotannin.


Mawallafi: Gazali Abdu Tasawa
Edita : Abdourahamane Hassane