1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Karin bayani kan juyin mulkin Nijar

July 28, 2023

Shirin ya tattauna kan kifar da gwamnatin farar hula da sojoji suka yi a Nijar, musamman makomar kasar daga halin da ake ciki.

https://p.dw.com/p/4UVVC