1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ganawar Cif Obasanjo da Shugaba Jonathan

August 28, 2014
https://p.dw.com/p/1D3LG
Olusegun Obasanjo
Hoto: Braima Darame

Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya yi wata ganawa da Shugaba Goodluck Jonathan kan batutuwan da suka shafi tsaro wanda ke ci wa kasar tuwo a kwarya.