1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

G20: An zanta kan 'yan gudun hijira da tsaro

Mohammad Nasiru Awal
July 7, 2017

Shugabar gwamnatin Jamus Angel Merkel ta yi amfani da taron G20 wajen neman takwarorinta da su yi sassauci a kan batutuwa na cinikayya da sauyin yanayi da kuma na kwararar 'yan gudun hijira.

https://p.dw.com/p/2gB2p