1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sulhun Amirka da Taliban

Musch Borowska, Bernd SB/LMJ
March 23, 2020

Mata a kasar Afghanistan na cike da fargabar yiwuwar komawa gidan jiya, bayan da Amirka ta cimma yarjejeniya da kungiyar Taliban ta masu tsattsauran ra'ayi. Babu dai batun 'yancin mata a lokacin da 'yan Taliban ke rike da madafun iko.

https://p.dw.com/p/3ZuAd