1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maroko ta yi rawar gani a Qatar

December 15, 2022

Faransa ta takawa Maroko birki ga zuwa zagayen karshe na cin kofin duniya. Sai dai duk da da nasarar ana ganin Marok ta yi abin kirki.

https://p.dw.com/p/4KxWH
WM 2022 - Frankreich - Marokko
Hoto: Natacha Pisarenko/AP Photo/picture alliance

Faransa ta taka wa Maroko birki ga zuwa zagayen karshe na cin kofin duniya na kwallon kafa da ake yi a Qatar bayan da ta doketa  da ci biyu da nema . A yanzu Faransa za ta kara da Ajantina a karawar ta karshe da za a yi ranar Lahadi, Daman dai Faransa ce ke rike da kofin da ta yi nasara a gaban kureshiya a gasar duniyar da aka yi a rashar a  2018.A Karawa ta karshe da Faransa ta yi da Ajantina a shekara 2018  Faransar ta samu nasara a ci hudu da uku