SiyasaFaransa na kwashe bakin haure a CalaisTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/24/2016October 24, 2016Kasar Faransa ta jibge jami'an tsaro a sansanin 'yan gudun hijirar Calais don gudanar da aikin rufeshi baki daya, Sai dai mazauna sansanin sun yi Allah wadarai da matakin bisa zargin rashin tanadar da sabbin matsugunai.https://p.dw.com/p/2RcX4Talla