1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ecowas: Za a kafa gwamnatin hadaka a Mali

Abdourahamane Hassane
July 27, 2020

Shugabannin kasashen yammacin Afirka na Ecowas sun bukaci da a soke zaben 'yan majalisu 31 da ya tada hankali da ma jefa Mali a cikin rudani, hakan ya biyo bayan taron da suka kammala.

https://p.dw.com/p/3g0Wj