1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dokar haramta sanya hijabi a Diffa

Larwana Malam Hami/USUJuly 28, 2015

A yayinda Boko Haram ke kara zafafa hare-hare ta hanyar yin kunar bakin wake a kasashen da ke makobtaka da tafkin Chadi gwamnatin Nijar ta kafa dokar haramta wa mata sa hijabi a fadin yankin Diffa .

https://p.dw.com/p/1G6Nr