1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Darasin Rayuwa 07.11.20

Umar Zahradeen AMA
November 6, 2020

Bayyanar annobar coronvirus ta yi illa ga harkokin shigar ku a baitilmalin kasashen Afrika da ma tauye samun ababen more rayuwa ga jama’a lamarin da ya haifarda mumunan gibi ga rayuwar masu karamin karfi. Shirin Darasin rayuwa na wannan makon ya duba wannan batun.

https://p.dw.com/p/3kvUL