1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

July 31, 2020

Ko kun san yadda annobar coronavirus ta shafi rayuwar mawaka, duk da gagarumar rawar da suka taka wajen yaki da cutar? Ku saurari Shirin Darasin Rayuwa na wanna makon.

https://p.dw.com/p/3gCNC