1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dangantakar Jamus da kasashen nahiyar Afirka

LateefaMarch 26, 2014

A kokarin da Jamus ke yi na karfafa dangantaka musamman ta fuskar kasuwanci da zuba jari da nahiyar Afirka, ministan harkokin kasashen ketare na Jamus din Frank-Walter Steinmeier ya isa kasar Angola bayan da ya kai ziyara kasashen Habasha da Tanzaniya.

https://p.dw.com/p/1BVzY