RGB
December 2, 2021Talla
Har yanzu matsalar karancin aikin yi na zama babbar matsalar da ke ci wa matasan Najeriya tuwo a kwarya, alkaluman hukumar kididdiga ta kasar ta ce, akwai matasa fiye da miliyan 13 da ke fuskantar barazanar rashin aiki. To sai dai duk da haka, wata matsala ita ce cogen rage adadin shekarun ajiye aiki wato ritaya.