1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Matsayin matasa a siyasar Chadi

Abdoulrazak Garba Babani AMA
March 11, 2021

A yayin da ake shirye-shiryen manyan zabuka a kasar Chadi, Matasa da dama ne ke cikin mawuyacin hali na rayuwa, kama daga rashin aiki yi bayan sun kammala karatu, da rashin kulawar gwamnati. Shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya duba matsalolin da matasa ke fuskanta a Chadi.

https://p.dw.com/p/3qTma