1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 04.11.2021

Abdul-raheem Hassan MA
November 4, 2021

Shirin wannan makon shirin ya duba tasirin yunkurin wasu matasa a Nijar na gangamin fadakar da al'umma muhimmancin amfani da shafukan sada zumunta wajen yada akidar zaman lafiya.

https://p.dw.com/p/42apD

Matsalolin yada labaran karya da kalaman tsana da ta da zaune tsaye da haddasa husumar siyasa da kabilanci da addini na cikin manyan hatsuran shafukan sada zumunta na zamani.