1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Kaddamar da kasuwar Albarkaram a Nijar

June 12, 2023

Kasuwar garin Albarkaram da ke yankin Damagaram, ta fara da kafar dama. Daruruwan al'umma mazauna karkara sun halarci kasuwar a makon farko da aka kaddamar da ita, inda hukumomi suka ce hakan zai kara bunkasa tattalin arzikin al'ummarsu.

https://p.dw.com/p/4RVsw