1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Daliban Jamuriyar Nijar sun yi zanga-zanga

Boukari(HON)InternetMay 7, 2021

A Jamhuriyar Nijar daliban jami’ar birnin Yamai sun yi zanga-zanga domin nuna bakin ciki kan abin da suka kira rikon sakainar kashi da gwamnatin ta Nijar ke yi ga harkokin ilimi a kasar.

https://p.dw.com/p/3t7EW