1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dagulewar lamuran tsaro a Najeriya

July 8, 2022

Al'amuran tsaro na ci gaba da rincabewa a Najeriya. Wasu jerin hare-hare ga misali da aka kai kan tawagar shugaban kasa da gidan yarin Kuje a Abuja sun tayar da hankali.

https://p.dw.com/p/4Dogk
Nigeria | Gefängnisausbruch in Kuje
Hoto: Uwais Abubakar Idris/DW