1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Covid-19 ta haifar da rashin aikin yi a duniya

Gazali Abdou Tasawa GAT
May 28, 2020

Kungiyar Kwadago ta Duniya ILO ta yi kiyasin cewa an yi hasarar kusan kashi 11 cikin dari na sana'o'in aiki a duniya baki daya saboda annobar corona a zango na biyu na wannan shekarar.

https://p.dw.com/p/3cv69