1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shekaru biyar da fara rikici a Yemen

March 25, 2020

Ana fargabar cewa cutar Corona ka iya kassara kasar Yemen bakidaya, bayan kasar ta kwashe shekareu biyar cikin rikici da kuma barin wuta daga rundunar taron dangi karkashin jagorancin Saudiyya.

https://p.dw.com/p/3a1Rw