1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rayuwar mata cikin annobar corona

Antonio Cascais, ZMA
June 29, 2020

A kasashen duniya da dama an assasa dokar zaman gida saboda dakile yaduwar wannan annoba da ta mamaye duniya baki daya, kasashen Afirka ma ba a barsu a baya ba wajen sanya dokar takaita zirga-zirga da ma ta zaman gida tilas.Mata da dama sun tsinci kansu cikin matsi na tattalin arziki baya ga cin zarafi da danniya da fyade.

https://p.dw.com/p/3eVIX