1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cinikin kuri'u na neman gagarar kundila

December 19, 2022

A yayin da ake ci gaba da kokarin kaiwa ga ingantaccen zabe a tarayyar Najeriya a 2023, damuwa na kara yawa bisa yunkurin cinikin kuri'u da ke kara mamaye fagen siyasar kasar a halin yanzu.

https://p.dw.com/p/4LAT2