Lafiya
Cikakken bayani kan cutar daji ta mama
Talla
A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako, Kamar yadda masu sauraro ke neman bayani game da wannan cuta ta daji da ke kama mama, wacce aka gano cewa cuta ce ke kisan mummuke ga mata a Najeriya. Wannan ya sanya muka nemi karin bayani daga Dakta Maimuna Abdulkarin Halliru kwararriyar likita a cibiyar nazarin cututtuka da ke a Abubakar Imam Urology Centre da ke a Kano Najeriya ta zurfafa bincike kan wannan cuta a jihar Kano.