1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Chadi: Neman Afuwa ga Habre

Abdourahamane Hassane
September 2, 2021

Bayan rasuwar tsohon shugaban kasar Chadi Hissène Habré, muhawara ta barke kan batun yi masa ahuwa bayan wasu jam'iyyun siyasa sun bukaci haka.

https://p.dw.com/p/3zpUO