1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Chadi: An kama masu sukar gwamnati

Abdulrazak Garba BabaniNovember 18, 2016

Hukumomin Chadi sun kame masu kalubalantar gwamnati dangane da gazawar da suka ce ta yi wajen gudanar da aiyyukan raya kasa ga talakawan kasar da suka zabeta.

https://p.dw.com/p/2SuVa