1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cece-kuce a jam'iyyar PDP bayan da ta sha kaye

Ubale Musa daga AbujaApril 30, 2015

Shugaban PDP Ahmad Adamu Mu'azu ya ki halartar waiwayen da jam'iyyar ta yi a kan musababbin shan kaye a zabukan da suka gudana, saboda barazanar tsigewa da ya ke fuskanta.

https://p.dw.com/p/1FIU6