1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Burundi: 'Yan adawa sun yi watsi da sakamakon zabe

Abdourahamane Hassane
May 26, 2020

Tuni dan takarar adawa ya sanar da shirin kalubalantar sakamakon zaben a gaban kotun tsarin mulkin kasar. Sai dai wasu manazarta harakokin siyasar kasar na ganin da wuya korafin 'yan adawar ya yi wani tasiri.

https://p.dw.com/p/3cmP2