Buhari ya umarci a kamo hafsoshin tsaroTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUmabale Musa/USU11/18/2015November 18, 2015Daga cikin mutanen da aka bada umarnin kamawa harda Sambo Dasuki da sauran manyan jami'an tsaro wadanda ake tuhuma da hannu a wawure kudin sayen makamaihttps://p.dw.com/p/1H8cCTalla