SiyasaBoren nunawa Musulmi kyama a Sri LankaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSebastian Schubert05/15/2019May 15, 2019Masu kyamar Musulmi a Sri Lanka na cigaba da kai hari kan masallatai, da wuraren kasuwancin musulmi da gidajensu, harin da ya kashe mutun guda.Tun bayan harin bukin Easter da ya kashe mutum 250 ne dai, wannan matsala ta barkehttps://p.dw.com/p/3IYXvTalla