1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Rabon kayan abinci a Birtaniya

November 30, 2022

Tashin farashin makamashi da sauran kayan rayuwa ya nuna mutane a kasashe masu arziki suna kokarin sayen abinci da samun makamshin dumama gidaje, abin da ke tabarbara lamura lokacin sanyin hunturu.

https://p.dw.com/p/4KIhV