1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin ranar malamai a jihar Kano

Nasir Salisu Zango MAB
October 5, 2022

Malamai na ci gaba da samun karanci albashi, linda suke watsi da aikin koyarwa idan suka samu wani aiki, lamarin da ke kara durkusar da ilimi a kano da ma sauran jihohin tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/4HnnH