1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin makon Hausa a Damagaram, Nijar

August 29, 2022

A Jamhuriyar Nijar kamar sauran yankuna na kasar Hausa an gudanar da bukukuwan makon Hausa kuma makasudin bikin shi ne habbaka zamantakewa da tarbiyya da hadin kan al’umma da zaman lafiya ta yin amfani da harshen Hausa

https://p.dw.com/p/4GBu7