Al'aduBikin makon Hausa a Damagaram, NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'aduMohamed Tidjani Hassane08/29/2022August 29, 2022A Jamhuriyar Nijar kamar sauran yankuna na kasar Hausa an gudanar da bukukuwan makon Hausa kuma makasudin bikin shi ne habbaka zamantakewa da tarbiyya da hadin kan al’umma da zaman lafiya ta yin amfani da harshen Hausahttps://p.dw.com/p/4GBu7Talla