1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Batun tsaro zai mamaye taron Faransa

Ubale (HON) InternetMay 16, 2014

Batun tsaro zai mamaye taron Faransa Ana ci gaba da samun ra'ayoyi masu cin karo da juna a tsakanin al'ummomin Najeriya dangane da taron da Faransa ta ɗauki nauyin shiryawa tsakanin ƙasashen yankin Sahel da Najeriya domin yaƙi da ta'addanci.

https://p.dw.com/p/1C1YJ