SiyasaBatun tsaro da tattalin arziki sun mamaye taron AUTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa07/04/2017July 4, 2017Taron koli na Kungiyar Kasashen Afirka ta AU da ya gudana a birnin Addis Ababa ya tattauna tare da daukar matakai kan batutuwa da suka shafi tsaro da tattalin arziki da na 'yan gudun hijira da sauran matsaloli.https://p.dw.com/p/2fvRcTalla