1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Batun gudun hijira ya mamaye ziyarar Merkel a Afirka

Abdoulaye (HON) InternetOctober 10, 2016

Shugabar gwamnati Jamus Angela Merkel ta gana da Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar kan 'yan gudun hijira da tsaro.

https://p.dw.com/p/2R5nO

 

Shugabar gwamnati Jamus Angela Merkel ta gana da Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar wanda kasarsa ke zama daya cikin manyan hanyoyin 'yan gudun hijira a hanyar zuwa Turai.