1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bakin haure na cikin tasku bayan juiyn mulki

Vincent Niebede AH;MAB
August 17, 2023

Halin da bakin haure ke ciki a Nijar na kara tabarbarewa bayan juyin mulkin sojoji, sakamakon yadda Kungiyar Tarrayar Turai ta dakatar da yarjejeniyar yaki da kwararar masu neman tsallaskawaTurai ba bisa kaida ba.

https://p.dw.com/p/4VHgV