Badakalar leken asiri a JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video Marcel Fürstenau/PA 05/07/2015May 7, 2015Yanzu haka ana tada jijiyar wuya bisa batun leken asiri da aka bankado cewa jami'an kasar Jamus na tallafawa Amirka a wajen satar bayanen sirri kan al'umma, 'yan siyasa da kamfanonin Turaihttps://p.dw.com/p/1FMVITalla